ha_tn/exo/39/40.md

201 B

Muhimmin Bayani:

Abokan aikin Bezalel sun cigaba da miƙa wa Musa dukkan abubuwan da suka yi.

Suka kawo

"Mutanen Isra'ila suka kawo"

rumfar suhada da rumfar taruwa

Dukkan su wurin ɗaya ne.