ha_tn/exo/39/32.md

742 B

Muhimmin Bayani:

'Ya'yan Isra'ila sun gama yin abubuwan da Yahweh ya umurta a 35:4 da 35:10.

Haka kuma aka yi aikin rumfar sujada, da rumfar taruwa, kuma an gama shi. Mutanen Isra'ila suka yi shi dukka. Suka bi dukkan

"Alfarwar" da "rumfar taruwa " na nufin abu ɗaya ne. AT: "Sai mutanen Isra'ila suka gama dukkan ayyukan alfarwar" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

adon labule

Abin ratayewan yana haɗe ne daidai da adon da ke riƙe labulen tare. Duba yadda kuka juya waɗannan a 26:4.

kwasfanta

Duba yadda kuka juya shi a 25:31.

murfin kaffara

Wannan wat murfi ne da ke bisa akwatin alkawarin, a wurin da ake tsantsa. Duba yadda kuka juya shi a 25:15.