Abokan aikin Bezalel sun cigaba da yi tufafan firist kamar yadda aka umarta a 28:36.
Wannan wata kwarzanannen rawani ne da aka yi ta da zinariya. Duba yadda kuka juya shi a 29:5.