ha_tn/exo/39/27.md

549 B

Muhimmin Bayani:

Abokan aikin Bezalel sun cigaba da yi tufafan firist.

Suka yi ... umarci Musa

Domin 39:27-29, duba yadda kuka juya yawancin waɗannan kalamun a 28:39 da 28:40 da 28:42.

rawani

Wannan wani abin rufa kai ne da aka yi shi da wani dogon tsiri da maza ke ɗaurawa a kai.

mukura

Wannan wani tufa ne da ake sakawa a ciki haɗe da jiki bayan tufafi na waje. AT: "tufafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

abin damara

Wannan wata doguwar tufai ne da ake sakawa a kan kafada ko kuma kewaye da kwankwaso.