Muhimmin Bayani:
Abokan aikin Bezalel sun cigaba da yi tufafan firist kamar yadda aka umarta a 28:33.
kararrawa zinariya tsantsa
Waɗannan wasu ƙananan kararrawa ne.
an sa ƙararrawa da rumman, ƙararrawar da rumman
Haka ne yakamata a cigaba da maimaita adon dukka har kashen rigar.