ha_tn/exo/39/21.md

361 B

Muhimmin Bayani:

Abokan aikin Bezalel sun cigaba da yi tufafan firist da aka umarta a 28:27.

saboda a iya maƙalewa

AT: "Saboda a iya maƙale shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

falmaran ya kwance daga ƙirjin falmaran

"falmaran yă zama a haɗe da ƙirjin falmaran" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)