Abokan aikin Bezalel sun cigaba da yi tufafan firist da aka umarta a 28:25 da 28:27.
saƙaƙƙen damarar falmara - Duba yadda kuka juya shi a 28:6.