ha_tn/exo/39/17.md

206 B

Muhimmin Bayani:

Abokan aikin Bezalel sun cigaba da yi tufafan firist.

sarkokin nan biyu

"sarkokin da aka yi su da zinariya tsantsa aka kuma tuƙa su kamar igiya." Duba yadda kuka juya shi a 28:13.