521 B
521 B
Muhimmin Bayani:
Abokan aikin Bezalel sun cigaba da yi tufafan firist.
Suka sa jeri
"Ma'aikatan sun sa ƙyallen maƙalawa a kirji"
yakuta
Wasu harsuna basu da kalamu domin kowannen waɗannan duwatsun. Abin muhimmanci anan dai shin suna da daraja kuma sun bambanta da juna. Duba yadda kuka juya su a 28:17. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)
An yi masu duwatsin a tsaiko na zinariya
AT: "Sun yi masu duwatsun a tsaiko na zinariya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)