ha_tn/exo/39/08.md

236 B

Muhimmin Bayani:

Abokan aikin Bezalel sun cigaba da yi tufafan firist.

Ya yi

"Bezalel ya yi" ko kuma "Bezalel da ma'aikata sun yi"

kamu

Kamu ɗaya na da santimita 23. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bdistance)