ha_tn/exo/39/04.md

374 B

Muhimmin Bayani:

Abokan aikin Bezalel sun cigaba da yi tufafan firist.

da irin kayan da aka saƙa alkyabba ne aka saƙa lallausan lilin

AT: "sun yi shi ne kamar abu daya da saƙaƙƙen lallausan lilin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yadda Yahweh ya umarci Musa.

"kamar yadda Yahweh ya ce wa Musa yăyi." Duba yadda kuka juya shi a 39:1.