Abokan aikin Bezalel sun koma yin tufafan firist.
Kalmar nan "su" na nufin Bezalel, da Oholiyab, da sauran ma'aikatan.
"dai-dai yadda Yahweh ya ce wa musa yayi"