346 B
346 B
Muhimmin Bayani:
Abokan aikin Bezalel sun cigaba da gina alfarwar da kayan ɗakin.
ragarsa
wani firam da ke riƙe da katakon yayin da yake wutan ke ci. Duba yadda kuka juya shi a 27:3.
turakun
wasu abubuwane da ake yin su ko da katako ko karafuna da sinin baki domin a kama gefe-gefen buka a kasa. Duba yadda kuka juya wannan a 27:17.