ha_tn/exo/38/24.md

1.4 KiB

Dukkan zinariya da aka yi aikace-aikacen

AT: "Dukkan zinariya da mutanen suka yi aikace-aikacen" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

talanti ashirin da tara ... talanti ɗari

talanti tara ... talanti ɗari- "talanti 29 ... talanti 100." Talanti guda kilo 34 ne. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-bweight]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

awo 730 ... awo 1,775

Awo ɗaya giram 11 ne. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-bweight]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

bisa ga ma'aunin kuɗin da ake aiki da shi

Akwai ma'aunin awo daban daban a lokacin. Amma ba a san wannene za a yi amfani da shi ba. Duba yadda kuka juya wannan a 30:11 (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

Azurfar da aka samu ta wurin taron mutane

AT: "Azurfar da taron mutanen suka bayar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

beka ɗaya

Beka ɗaya shi ne awo 1/2. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

rabin awo

"awo 1/2" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-bweight]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]])

Wannan adadin abin da aka samu bisa kowanne mutum wanda aka ƙidaya ta ƙasa

An kidaya duk mutumin da ke da shekaru ashirin ko fiye ne, kuma ana bukatan yă ba da rabin awo.

shekara ashirin

"shekara 20" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)