ha_tn/exo/38/17.md

1.3 KiB

kwafsan ... harabar an yi su da tagulla

Domin 38:17-20, duba yadda kuka juya yawancin waɗannan kalamun a 27:14 da 27:17.

An yi kwasfan dirkoki da tagulla

AT: "Bezalel da abokan aikinsa sun yi kwafsan dirkokin da tagulla ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dukkan dirkokin farfajiyoyin an dalaye su da azurfa, an marufa dirkokin suma an yi su da azurfa.

Suka dalaye dukkan dirkokin farfajiyoyin da azurfa, sa'annan marufan dirkokin suma da azurfa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dukkan harabar dirkokan an dalaye su da azurfa

AT: "Suka rufa harabar dirkokin da azurfa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

"ashirin ... biyar ... huɗu

"20 ... 5 ... 4" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

kamu

Kamu ɗaya na da santimita 46. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bdistance)

Labulan an yi su da

"Suka yi labulan da" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

An dalaye kawunansu da maɗauransu da azurfa

AT: Suka dalaye kawunansu da maɗaurinsu da azurfa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dukkan turakun rumfa da harabar an yi su da tagulla

AT: "Suka yi dukkan turakan rumfa da haraba da tagulla" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)