ha_tn/exo/38/13.md

541 B

Harabar

Domin 38:13-16, duba yadda kuka juya yawancin waɗannan kalamun a 27:11 da 27:14.

hamsin ... goma sha biyar ... uku

"50 ... 15 ... 3" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

kamu

Kamu ɗaya na da santimita 46. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bdistance)

Dukkan labulai da suke kewaye da harabar an yi su da lallausan zaren lilin

AT: "Bezalel da abokan aikinsa sun yi dukkan labulai na suke kewaye da harabar da lallausan zaren lilin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)