ha_tn/exo/38/11.md

352 B

Kamar yadda yake gefen arewa ... ƙarafuna na azurfa ne

Domin 38:11-12, duba yadda kuka juya yawancin waɗannan kalamun a 27:11.

ɗari ...ashirin ... hamsin ... goma

"100 ... 20 ... 50 ... 10" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

kamu

Kamu ɗaya na da santimita 46. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bdistance)