388 B
388 B
Muhimmin Bayani:
Abokan aikin Bezalel sun cigaba da gina alfarwar da kayan ɗakin.
Bezalel ya yi ... kayayyakin da tagulla
Domin 38:1-3, duba yadda kuka juya yawancin waɗannan kalamun a 27:1 and 27:3.
kamu
Kamu ɗaya shi ne santimita 46. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bdistance)
ƙahonin su haɗe tare da bagadin
AT: "Ya yi ƙahohin a haeɗ ne da bagadin"