ha_tn/exo/37/17.md

591 B

Muhimmin Bayani:

Abokan aikin Bezalel sun cigaba da gina alfarwar da kayan ɗakin.

Ya yi .. daga wajen alkuki

Domin 37:17-19, Duba yadda kuka juya yawancin waɗannan kalamun a 25:31 da 25:33.

gorar jikinsa, kofunan da mahaɗansa da furanninsa dukkansu a haɗe aka yi da ita

AT: "Ya yi gorar jikinsa, kofunan jikinsa, da furanninsa a haɗe da alkuki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

da kofuna uku an su kamar tohon almond

"sa'annan ya yi kofuna 3 sun yi kamar tahon furanni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

tahon furanni

...