ha_tn/exo/37/14.md

448 B

Muhimmin Bayani:

Abokan aikin Bezalel sun cigaba da gina alfarwar da kayan ɗakin.

Zobban ... da zinariya tsantsa

Domin 37:14-16, duba yadda kuka juya yawancin waɗannan kalamun a 25:25 and 25:28.

Zobban na haɗe

AT: "Bezalel ya haɗa Zobban" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kwanonin da cokula da kwanonin tuya da butoci waɗanda za a yi baye-baye da su

Ana amfani da kwanoni da butoci ne a yi baye-baye. ...