695 B
695 B
Muhimmin Bayani:
Abokan aikin Bezalel sun cigaba da gina alfarwar da kayan ɗakin.
Bezalel ya yi ... kursuwoyi huɗu na
Domin 37:10-13, duba yadda kuka juwa yawancin waɗannan kalamun a 25:23 and 25:25.
kamu biyu ... kamu ɗaya ... kamu ɗaya da rabi
"kamu 2 ... kamu 1 ... kamu 1.5" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-bdistance]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]])
faɗin tafin hannu
Faɗin hannun mutum da yatsun a yaɗe. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bdistance)
kursuwoyi huɗu na ƙafafunsa
Ana maganar katakai huɗu da ke tokare sandukin ne kamar kafafun mutum ne ko na dabba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)