ha_tn/exo/37/07.md

794 B

Muhimmin Bayani:

Abokan aikin Bezalel sun cigaba da gina alfarwar da kayan ɗakin.

Bezalel ya yi ... tsakiyar murfin kaffara

Domin 37:7-9, duba yadda kuk juya yawancin waɗannan kalamun a 25:15 and 25:19.

An yi su kamar guntu ɗaya ne na murfin

AT: "Ya yi su ne kamar guntu ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Kerubbin suka buɗe fikafikansu sama, suka inuwanta

Bezalel ya saka siffar Kerubim ne kamar su ainihin Kerubim ne da fukafukansu a yaɗe, suna kuma inuwanta marfin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Kerubobin suna fuskantar juna, suna kallon

Bezalel ya saka siffar Kerubim ne kamar su ainihin Kerubim ne da fukafukansu a yaɗe, suna kuma inuwanta marfin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)