ha_tn/exo/35/34.md

1018 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da yi wa mutanen magana.

Ya sa masa a cikin zuciyarsa yă koyar

A nan "zuciya" na nufin Bezalel. Ana maganar iya koyarsa wani abu ne kamar wani abu ne da ake iya saka wa a zuciya. AT: Ya ba wa Bezalel iya koyarwa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Ya cika su da fasaha

Ana maganar fasaha na iya yi abubuwa masu kyau ne kamar wani abu ne da ke iya cika mutum. AT: "ya ba su gwaninta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Oholiyab ɗan Ahisamak, daga kabilar Dan

"Oholiyab" da "Ahissamach" sunayen maza ne. Duba yadda kuka juya wannan a 31:6. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

sassaƙa

Mutumin da ke iya yi zane-zane a kan abubuwa masu karfi kamar su katako, dutse, ko karfe.

ɗinke-ɗinke

Mai yin zane-zane a kan kaya.

masu-sana'a

masu yi abubuwa masu kyau da hannuwansu

na yin saƙa

masu yin kaya da zare

yin zane-zane

mai yi kaya da abubuwa masu kyau