ha_tn/exo/35/30.md

286 B

Ya cika Bezalel da Ruhunsa

A nan maganar Ruhun Allah da ya ba Bezelel iyawa ne kamar wani abu ne da ya cika Bezalel. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kowanne irin zane-zane na gwaninta.

Domin 35:30-33, Duba yadda kuka juya yawancin kalamun nan a 31:1 and 31:3.