ha_tn/exo/35/25.md

506 B

shuɗi da shunayya da mulufi

Wannan na iya nufin 1) "kaya da aka rina shuɗi da shunayya da mulufi," mai yiwuwa ulu. Ko kuma 2) "rina shuɗi da rina shunayya da mulufi" domin a rina lilin. Duba yadda kuka juya wannan a 25:3.

waɗanda zukatansu su ka iza su

A nan "zuciya" na nufin matayen. Ana maganar matayen da sun saurare Allah ne kamar ruwa ne da goguwa da kaɗa. AT: "wanda suka saurare Allah" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])