Suka kawo
"Jama'ar Isra'ila suka kawo"
gurasa kasancewa
Wannan gurasar na wakiltan kasacewar Allah. Duba yadda kuka juya wannan a 25:28.
ragarsa ta tagulla
wani firam da ke riƙe da katakon yayin da yake wutan ke ci. Duba yadda kuka juya wannan a 27:3.