ha_tn/exo/34/15.md

738 B

Mahaɗin Zance:

Yahweh ya cigaba da fada wa Musa yadda mutanensa za su be da kansu a gaban bare.

domin sun karuwantar da kansu ga allolinsu

Allah yana maganar yadda mutanensa ke bautar wasu alloli ne kamar su karuwai ne ga sauran maza. AT: "domin sun bauta wa wasu alloli" ko kuma "domin sun bauta wa wasu alloli kamar karuwai da ke zuwa wurin wasu maza" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kuma za ku ci daga cikin hadayarsa,

Ana iya ba da sakamakon cin abincin da aka miƙa hadaya ga wani allah daban. AT: "kuma za ku ci wasu hadayarsa ku kuma zama da laifin bauta wa allolinsa" ko kuma "kuma za ku karuwantar da kanku ga allahnsa ta wurin ci daga hadayarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)