ha_tn/exo/34/12.md

857 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da wa Musa magana. Anan, ya fada abinda Musa da mutanen za su yi.

za su zama tarko a cikinku

Ana maganar masu jarabtan wasu ga zunubi ne kamar su tarko ne. AT: "za su jarabce ku ga zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wanda sunansa mai Kishi ne

Kalmar nan "suna" anan na nufin Halin Allah. AT: "Ni, Yahweh, mai kishi ne a ko da yaushe" ko kuma "Ni, Yahweh, ina mai kishi a kodayaushe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ni, Yahweh, wanda sunan sa 'kishi' ne

Kalmar nan "kishi" anan na nufin cewa Allah na kula da darajarsa. Idan mutanensa sun bauta wa wasu alloli, ya rasa darajarsa kenan, domin idan mutanensa basu daraja shi ba, sauran mutane ba za su daraja shi ba. AT: "Ni, Yahweh, ina kare daraja na a kodayaushe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)