1.4 KiB
ya tsaya tare da Musa a can
"ya tsaya tare da Musa a kan dutsen"
ya yi furta sunan nan ''Yahweh"
Wannan na iya nufin 1) ya kira sunan "Yahweh" ko kuma 2) "ya shela wanene "Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Yahweh, Yahweh, Allah mai jinkai, mai alheri
Allah na magana game da kansa ne. AT: "Ni, Yahweh, Ni ne Allah, kima Ni mai jinkai ne, mai alheri kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)
mai gaskia
"mai nuna aminci a alkawaransa da gaskiyansu a koda yaushe"
mai nuna aminci a alkawaransa
"mai aminci da alkawarinsa a kodayaushe. Duba yadda kuka juya wannan a 20:4.
mai nana ...gaskiyansu
"mai gaskiya a kodayaushe"
Gama ba zai
Yahweh yana magana game da kansa ne. AT: "Amma zan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)
ba zai kuɓutar da mai mugunta ba
Yahweh yana magana game da kansa ne. AT: "ba zan kuɓutar da mai mugunta ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)
ba zai kuɓutar da mai mugunta ba
"ba zai taba kubutar da mai mugunta ba" ko kuma " ba zai taba ce da mai lafi marar laifi ba" ko kuma "ba zai taba kubutar da mugayen mutane ba"
Zai kawo hukuncin kakani a bisa 'ya'yansu
AT: "Zai hukunta 'ya'yan saboda zunuban iyayensu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
'ya'yansu
Kalmar nan "'ya'ya" na nufin zuriya. AT: "zuriyarsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)