ha_tn/exo/33/17.md

528 B

Muhimmin Bayani:

Idan Yahweh ya ce "ka" a wannan aya, yana nufin Musa ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

ka sami tagomashi a gareni

Wannan karin magana ne da ke nufin cewa Allah ya ji daɗinsa. Duba yadda kuka juya wannan a 33:12.. AT: "Na ji daɗinka" ko kuma "na amince da kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

na kuma san ka da suna

A san mutum da suna shi ne a san shi sosai. Duba yadda kuka juya wannan a 33:12. AT: "Na san ka sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)