ha_tn/exo/33/14.md

725 B

Kasancewa zai tafi

Kasancewar Allah na nufin shi kansa. AT " Zan tafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

tafi da kai ... ba ka

Kalmar nan "ka" na nufin Musa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Zan ba ka hutuwa

"Zan barka ka huta"

Domin in ba ta haka ba

"Domin idan kasacewarka bai tafi tare da mu ba"

ƙaƙa za a sani

AT: "ta yaya mutane za su sani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ƙaƙa za a sani ... mutanenka?

Musa yana amfani ne da wannan tambayan domin ya nanata cewa idan Allah bai tafi tare da su ba, ba wanda zai san cewa Musa ya sami tagomashin Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ba sai ka

"Ba za a sani idan"