ha_tn/exo/33/12.md

780 B

Duba

"Gani!" ko kuma "Kă ji!" ko kuma "Ka mai da hankali ga abinda zan gaya maka."

Na san ka da sunanka

A san mutum da sunansa na nufin a sanshi sosai. AT: Na sanka sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ka kuma sami tagomashi a gareni

Wannan na cikin abinda Allah ke gaya wa Musa. AT: "Ni ji daɗi da kai" ko kuma "Na amince da kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

To idan har na sami tagomashi a gareka

Wannan na cikin abubuwan da Musa ke gaya wa Allah. AT: "To idan ka ji daɗi da ni" ko kuma "To idan ka amince da ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ka nuna mani hanyoyinka

Wannan na iya nufin 1) "ka nuna mani abinda kake son ka yi nan gaba" ko kuma 2) "ka nuna mani yadda mutane ke iya faranta maka rai."