ha_tn/exo/33/10.md

374 B

Yahweh kuwa zai yi magana da Musa fuska da fuska

Yana magana da shi a fili a maimakon ta wurin mafarkai da wahayi ne ake fadi kamar Musa da Allah suna kallon fuskar juna ne yayin da suke magana. AT: "Yahweh yakan yi magana da Musa kai tsaye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

matashi

wanda ya kai ya zama soja (17:8), amma yă kasa da musa a shekaru