ha_tn/exo/33/07.md

324 B

al'amudin girgije

Girgijen na da siffar al'amudi. Duba yadda kuka juya wannan a 13:19. AT: "girgijen da ka da siffar al'amudi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yakan sauko

Ana iya bayana a fili wurin da ya fito. AT: "yakan sauko daga sararin sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)