ha_tn/exo/33/01.md

784 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa game da fushinsa.

ƙasar, wanda ke fitar da madara da zuma

Ƙasar na da kyau a yi kiwon dabbobi a kuma nome abinci. Duba yadda kuka juya wannan a 3:7. AT: "ƙasar da ke da kyau a kiwon dabbobi da noma abinci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

fitar da

"ka cike da" ko kuma "ke da yawar"

madara

Dashike ana samun madara daga shanaye ne da kuma awakai, wannan na nufin abincin da ake samu daga dabbobi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zuma

Dashike ana samun zuma daga furen itace ne, wannan na nufin abincin da ake samu daga amfanin gona. AT: "abinci daga amfanin gona" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

mutane ne masu taurinkai

"mutanen da sun ƙi su canja"