ha_tn/exo/32/33.md

766 B

shine kuwa zan shafe sunansa daga cikin littafina

Jimlar nan "shine" na nufin "sunan mutumin." AT: "Za goge sunan wannan mutumin daga litafina" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

litafina

Wannan na nufin littafin Yahweh da Musa ya yi maganarsa a 32:30.

Amma a ranar da zan hukuntasu, zan hukuntasu

A ranar da Allah ya zaɓa ya hukuntasu, zai zama a fili cewa Allah ne ke hukunta su.

Yahweh ya aika da annoba ga mutanen

Mai yiwuwa wannan annoban wani rashin lafiya mai tsanani ne. AT: "Yahweh ya sa mutanen sun yi wata tsananin rashin lafiya"

sun yi ɗan marakin, da Haruna ya yi

Kodashike Haruna ne ya yiăn marakin, mutanen ma suna da laifi domin sune suka ce wa Haruna ya yi shi. AT: "sune suka ce wa Haruna yayi ɗan marakin"