ha_tn/exo/32/30.md

638 B

Kun aikata babban zunubi

Sun bauta wa gunki.

Watakila zan iya yin kafara domin zunubanku

Musa yana maganar lallasan Allah ya gãfarta masu ne kamar zai iya yin kafaradomin zunubansu. AT: "Watakila zan iya lallashe Yahweh ya gãfarta maku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ka shafe sunana daga cikin litafin

Kalmar nan "na" na nufin Musa. AT: "ka goge suna na daga littafin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

litafin da ka rubuta

Ana iya bayana a fili abinda Allah ya rubuta a littafin. AT: littafin da ka rubuta sunayen mutanenka" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)