ha_tn/exo/32/25.md

628 B

sun gagara

"ba su kame kansu ba"

Sai Musa ya tsaya a ƙofar ... ''Duk wanda yake wajen Yahweh, ya zo wurina.''

AT: "Sai Musa ya tasaya a ƙofar shiga ya ce duk wanda yana wajen Yahweh ya zo wurinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

Duk wanda yake wajen Yahweh

Musa na maganar biyayya da Yahweh ne a matsayin zuwa wajensa ne. AT: "Duk wanda ke biyayya da Yahweh" ko kuma "Duk wanda zai bauta wa Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya dawo daga ƙofa zuwa ƙofa

"ya shiga ci ya fita daga wani kofar sansani zuwa wani kofar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)