ha_tn/exo/32/21.md

1.2 KiB

Musa ya ce wa Haruna, ''Me waɗannan mutane ... babban zunubi a kansu?

AT: "Sai Musa ya tambaye Haruna abinda mutanen suka yi masa da har ya jawo masu irin wannan babban zunubin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

da ka jawo babban zunubi a kansu

AT: "ka sa su sun aikata munmunan zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kada ka bar fushinka ya yi ƙuna

Haruna yana maganar fushin Musa kamar wani wuta ne da ke iya ƙuna. "Kada ka yi fushi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yadda suke a kan yin mugunta

Sun kuduru su yi zunubi. AT: "sun kudura su aikata mugunta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

shi wannan Musa

"Kalamun nan "shi wannan" da aka saka kamu Musa alama ce ta raini. Sai ya zama kamar Musa din wani mutum ne da basu sani ba ko ma su gaskanta da shi.

Ni kuwa nace da su, 'Duk wanda yake da zinariya, bari ya tuɓe ya kawo ta.'

AT: "Ni kuwa na ce da su duk wanda yake da zinariya ya tuɓe ya kawo ta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

ni kuwa na zuba su cikin wuta, daga nan wannan maraki ya fito

A maimakon amincewa shi na ya yi ɗan marakin, Haruna yana cewa ɗan marakin ya fito daga wutan ne da ikon allahntaka.