ha_tn/exo/32/15.md

323 B

allunan biyu na shaidar ka'idodi

Waɗannan duwatsu biyu ne da Allah ya sassaƙa dokokinsa a kai.

Allunan kuma aikin Allah ne, rubutun kuwa na Allah ne,

Waɗannan jimla biyun suna da ma'ana kusan ɗaya. Na biyun yana bayana yadda duwatsun sun zama "aikin Allah." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)