ha_tn/exo/32/09.md

1.4 KiB

Na ga wannan jama'ar

A nan Yahweh yana kwatanta sanin mutanen da ganinsu. AT: "Na san waɗannan mutanen" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

mutanen nan suna da taurinkai

AT: "mutane masu taurinkai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yanzu dai

An yi amfani ne da kalmar nan "yanzu" domin ba da alamar dakatar da maganar da Musa yake gaya wa Musa. AT: "Yahweh ya fada abinda zai yi wa mutanen.

Fushina ya yi ƙuna a kansu

Wato Yahweh yana maganar fushinsa kenan kamar wani wuta ne mai zaafi. AT: "Fushi na a kansu zai yi muni" ko kuma "Ina fushi ƙwarai da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

daga gare ka

Kalmar nan "ka" na nufin Musa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

me ya sa ka husata da mutanenka

Musa ya yi amfani ne da wannan tambayar domin ya lallashe Yahweh kada ya yi fushi da mutanensa. Ana iya juya wannan tambayan gangancin zuwa magana. AT: "Kada ka bar fushin ka ya sauko a bisa mutanenka" ko kuma "Kada ka yi fushi da mutanenka haka" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

ƙarfin iko ... babban hannu

Waɗannan jimlar biyun na da ma'ana kusan ɗaya, an yi afani ne da su domin nanaci. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

babban hannu

A nan kalmar nan "hannu" na nufin abubuwan da Yahweh ya yi. AT: "da dukkan mayan abubuwan da ka aikata.