ha_tn/exo/32/07.md

335 B

yi saurin ƙyale hanyar da na umarce su

Wato rashin biyaya da abinda ya umarce su su yi kenan. AT: "daina yin abinda na umarce su kada su yi" ko kuma "sun daina yi abinda na umarce su su yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Sun yi wa kansu ɗan maraki

"Sun yi wa kansu gunkin zinariya mai kamanin ɗan maraki"