ha_tn/exo/32/03.md

368 B

Dukkan jama'a

Wannan na nufin dukkan mutanen da suka ƙi Musa a matsayin shugabansu da kuma Allahn Musa a matsayin Allahnsu.

ya narkar da su, ya mai da shi siffata ɗan maraki

Haruna ya narkar da zinariyar ya zuɓa ta cikin mazubi da ke da siffar ɗan maraki. Da zinariyar ta kama, sai ya cire mazubin, sa'annan kammamen ziniriyar ta ba da kamanin ɗan maraki.