ha_tn/exo/32/01.md

353 B

mutanen suka ga

Wato suka gane. AT: "mutanen su gane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zo, ka yi mana gunki

Kalmar nan "zo" yana nanata karfin umarnin. Mutanen suna neman Haruna ya yi masu gunki.

wuce gaban mu

"jagorance mu" ko kuma "zama shugabanmu"

ku kawo su gare ni

Kalmar nan "su" na nufin su zobbanku na zinariya.