ha_tn/exo/31/16.md

528 B

Muhimmin Bayani:

Yahwweh ya cigaba da gaya wa Musa abinda zai fada wa mutanen Isra'ila.

dole su kiyaye Asabar

Wato su kiyaye umarnin Sa game da Asabar kenan. AT: "dole su kiyaye umarnin Yahweh game Asabar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Dole su kiyaye ta a dukkan tsararrakin mutanensu

"Su da dukkan tsararrakin zuriyar su za su kiyaye shi." Duba yadda kuka juya wannan "dukkan tsararrakin mutanensu" a 12:12.

dauwamammar doka.

"dokar da ba ta da karshe." duba yadda kuka juya wannan a 28:42.