ha_tn/exo/31/12.md

1.2 KiB

'Dole ku kiyaye ranakun Asabar na Yahweh,

Wato su yi biyayya da ka'idodin Asabar kenan. AT: "Dole ku kiyaye ka'idodin Yahweh game da Asabar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

dukkan zuriyar mutanenku har abada

Duba yadda kuka juya wannan a 12:12.

wanda ya keɓe ku domin kansa

Wato ya keɓe mutanensa wa kansa kenan. AT: "wanda ya zaɓe ku ku zama mutanensa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

don ku lura da ita da tsarki

AT: "dole ku kiyaye shi da tsarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Duk wanda ya ƙazanta ta

Wato duk wanda ya raina ta. AT: "Duk wanda ya kiyaye Asabar da raini" ko kuma "Duk wanda bai kiyaye dokokin Asabar ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

babu shakka kashe shi za a yi

"Dole a kashe shi." AT: dole ku kashe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

babu shakka za a datse shi daga mutanensa

Wannan karin magana "datse" na iya nufin abubuwa uku ne a kalla. 1) "Ba zan ɗauke shi a matsayin mutumin Isra'ila kuma ba" 2) "Dole jama'ar Isra'ila su kori wannan mutumin" 3) "Dole jama'ar Isra'ila su kashe shi." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])