ha_tn/exo/31/03.md

434 B

Muhimmin Bayani:

Allah ya cigaba da wa Musa magana.

Na kuma cika Bezalel da Ruhuna

Yahweh yana maganar ba wa Bezalel Ruhunsa kamar Bezalel wani randa ne sa'annan Ruhun Allah kuma ruwa. AT: "Na ba wa Bezalel Ruhuna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da dukkan kayayyakin ayyukan hannuwa

AT: "domin yă iya yin dukkan irin abubuwan da ake yi da hannu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)