ha_tn/exo/30/34.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi. Yahweh ya ba da waɗannan umarni ga Musa ne kawai: don haka kalmar nan "ka" na nufin Musa ne. Kalamun nan "haɗin mai yin turare" na iya nufin cewa Musa ne zai samo mai yin turaren ya bashi kayan yajin, ya haɗa su, ya nika su, sa'annan yă ba wa Musa don haka Musa na iya sa wasu haɗin a gaban awaktin, kamar yadda yake a UDB.

stakte, onika, da galbanum

Waaɗannan duka kayan yaji ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

Ka yi su kamar turaren yadda maiyin turare ya haɗa

AT: "Dole ne mai yin turare ya haɗa su zuwa irin wannan turare" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

maiyin turare ya haɗa

Wannan na iya nufin 1) Musa zai nema mai yin turare ne yă yi wannan aikin ko kuma 2) Musa da kansa ne zai yi wannan aikin daidai yadda ma yin turare zai yi shi. Duba yadda kuka juya wannan a 30:22.

Ka yi masa haɗi

"Zaka nika shi." Anan "ka" na nufin Musa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Za ku ɗauke shi

A nan "ku" na nufin Musa ne da dukkan jama'a. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you