660 B
660 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba da faɗa wa Musa abinda mutanen za su yi.
Ba wanda zai shafa shi a jikinsa
AT: "Ba za ku shafa man shafewa da aka miƙa ga Yahweh a jikin kowa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
kamar yadda ka yi shi
"da kayan hadin da ka yi shi"
za a datse shi daga cikin mutanensa.
Wannan karin magana "datse" na iya nufin abubuwa uku ne a kalla. 1) "Ba zan ɗauke shi a matsayin mutumin Isra'ila kuma ba" 2) "Dole jama'ar Isra'ila su kori wannan mutumin" 3) "Dole jama'ar Isra'ila su kashe shi." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])