406 B
406 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba da wa Musa magana.
Dole za ka shafe
A nan "ka" na nufin Musa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
akwati na shaida
Akwatin na ɗauke ne da dokokin. Duba yadda kuka juya wannan a 26:31. AT: "akwatin da ke ɗauke da dokokin." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
sai kuma bagadin ƙona baye--baye
"bagadin da ake ƙona hadaya a kai"